DOWNLOAD Music: Leo – Ibada



Ibada means “deep devotion“.
Gana Leo Raku a.k.a- Leo is a worshipper and a medical doctor. I live in Jos. Worship through music is my passion. I hope to live a life of complete devotion

Ibada means “deep devotion” and was born of spontaneous worship some years ago. I hope to be instrumental in restoring deep devotion to GOD in my generation and those to come

The song is worship to a great great great GOD who deserves it all. Born of spontaneous worship. This is what I hope to do till my days are over

DOWNLOAD NOW

Lyrics

interlude
CHORUS

Mun mika ibada
Mun baka sujada
Ubangiji iyayen giji
Madaukaki
Tsarkin salama – Tsarkin sarakuna (2×)

VERSE 1
Kana zama zama zama
Akan kurstiyin ka
Tsarkin runduna Tsarkin rahama
Kai mai girma girma girma
Ai babu Kamar ka, Tsarkin yahuza
Tsarkin salama

REFRAIN
Ni na mika ibada
Na mika sujada
Domin kai kadai Ubangiji
Kafi gaban misali

CHORUS
Mun mika ibada
Mun baka sujada
Ubangiji iyayen giji
Madaukaki
Tsarkin salama – Tsarkin sarakuna (2×)

VERSE 2
Muna bauta bauta bauta a gaban ka
Yesu mai girma, gagara misali
Na duba duniya
Har cikin samaniya
Babu kamar ka, gagara misali

CHORUS
2X
BRIDGE
CALL AND RESPONSE
Karbi daukaka – da girma
Karbi iko – da yabo
Karbi waka – da mulki
(Lead alone) shingembu na (4x)

CHORUS
3XConnect:

Instagram: @leoraku_md

Twitter: @drrakubobo

Facebook: Leo Gana



STOP!!!
Want To Promote Your Song?

Share via
Copy link