DOWNLOAD Mp3:  SBG VOICE – Alheri sa



SBG VOICE release brand new song titled “Alheri sa” 

Download & be blessed.

DOWNLOAD Mp3

ALHERIN SA

*Alherin Sa Mai Girma Ne*
(ah mai girma ne)
Alherin sa mai girma ne
(ah mai girma ne)
Alherin Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Ni’ima Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Albarka Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Kauna Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Rahama Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)

Hallelujah hallelujah
Hallelujah hallelujah
Hallelujah hallelujah
Amen

*Ina da Alherin Ubangiji*
( alherin Ubangiji)
Ina da ni’ima Ubangiji
( ni’ima Ubangiji)
Ina da albarka Ubangiji
(albarka Ubangiji)
Ina da kauna Ubangiji
(kauna Ubangiji)
Ina da rahama Ubangiji


*Alherin Sa Mai Girma Ne*
(ah mai girma ne)
Alherin sa mai girma ne
(ah mai girma ne)
Alherin Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Ni’ima Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Albarka Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Kauna Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Rahama Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)

Hallelujah hallelujah
Hallelujah hallelujah
Hallelujah hallelujah
Amen

*Ubangiji ya bani nasara*
( nasara)
Ubangiji ya bani Salama
( Salama)
Ubangiji ya bani Iko
( Iko)
Ubangiji ya bani hikima
( hikima)
*Ya Yesu mai ceto o*
Ya Yesu mai ceto na gode

*I’ve got the life of God in me*
The Spirit of the Lord is upon me
By His grace I am whom He says
I am
Oh yeah, oh yeah
I’m favoured and lifted by His grace

**Na Ce Alheri Sa mai* girma ne
(ah mai girma ne)
Alherin sa mai girma ne
(ah mai girma ne)
Alherin Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Ni’ima Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Albarka Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Kauna Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Rahama Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)

Hallelujah hallelujah
Hallelujah hallelujah
Hallelujah hallelujah
**Ya Yesu mai ceto o o*
*Ya Yesu mai ceto na* *gode**

*Alherin Sa Mai Girma Ne*
(ah mai girma ne)
Alherin sa mai girma ne
(ah mai girma ne)
Alherin Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Ni’ima Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Albarka Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Kauna Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)
Rahama Yesu mai girma ne
(ah mai girma ne)

Hallelujah hallelujah
Hallelujah hallelujah
Hallelujah hallelujah
Amen



STOP!!!
Want To Promote Your Song?

Share via
Copy link