DOWNLOAD Mp3: Paul Samwarenso Tenenwiso – Mai taimako na (Psalms 121:1)

Sell your song today!
DOWNLOAD Mp3: Paul Samwarenso Tenenwiso  - Mai taimako na (Psalms 121:1)

Paul Samwarenso Tenenwiso he is a Gospel minister From the Northern part of Nigeria Adamawa State precisely. He is here with another life transforming and motivating song titled “Mai taimako na” download and be blessed!

DOWNLOAD Mp3

Lyrics: 

Intro;

I look up to the mountains

Does my help comes from there? 

My help comes from the Lord 

Who makes the heaven and the earth 

He will not let you stumble 

And the one who watches over you will never slumber Amen! (Psalms 121:1)

Verse 1:

Ohhhhh

In na duba hagu na 

Sai naga ban da kowa 

In na duba dama na 

Sai na San Banda komai 

Na duba gaba 

Na wai way baya 

Shiru ne naji 

Damuwa tabi ta karu 

A rayuwa ta 

Yana kiyaye ni a kullayomi 

Da shiga ta da fita ta 

Yana bani ruwa insha 

A kowane lokaci 

Ya nanan kusa da ni 

A kowane lokaci 

Shin daga Ina ne taimako na 

Take fitowa 

Chorus:

Taimako na 

Daga wurin Yesu

Bukata na ta biya 

Don na same shi (2x) 

Verse 2:

Ba zai barka ba 

Ka Sha kunya ba Dan’uwa 

Ba zai barki ba 

Ki Sha kunya ba yar’uwa  

Duka damuwan mu 

Mu Mika Mishi  

Shine gaskiya 

Bukatu na aure da makaranta da komai duka 

Shine ya biya  

Chorus: 

Taimako na 

Daga wurin Yesu 

Bukata na ta biya 

Don na same shi (2x) 

Ni zan zauna da Kai 

Bukata na ya biya 

Ni zan zauna da Kai 

Bukata na ya biya  

Ohhh wehyy 

Ohhh ohhh

Ohhh wehyyy


STOP!!!
Want To Promote Your Song?

Share via
Copy link