DOWNLOAD Music: Solomon Oracle – Gayawa Yesu

Sell your song today!

The award wining Gospel minister, Solomon Oracle is here a Again with A big Hit Jam produce By Mr Damz.. Title Gayawa Yesu.

We all go through times when things are hard and we are distracted by pain and suffering in our lives. It can be so easy to just give in to feelings of worry and negativity. What’s going to happen next?

For a Christian however, we have hope in a Savior who cares for us. He gives us strength in hard times, and he wants us to look to Him in prayer when our circumstances start to overwhelm

DOWNLOAD NOW

Song Lyrics

Intro…

/Chorus/
Solo:
Gayawa Yesu Damuwarka,
Shi ubangijine zayaji,
Duk damuwarmu mu mikawa Yesu,
Gayamasa – Gayamasa

All Part;
Gayawa Yesu Damuwarmu,
Shi ubangijine zayaji,
Duk damuwarmu mu mikawa Yesu,
Gayamasa – Gayamasa
2✖️

Stanza
Damuwan ciwone ya dameka,
Kakira ga Yesu shi zaya
warkar dakai..
Rashin hai huwane shekaru dadama mama, ki tuna da Hannah Yesu zai yi maki.
Nace; kinrasa Aure kinzama abin zargi a anguwa,
Karasa aiki ka zama abin zargi a rayuwa,
Amsa shine Yesu, mu komo gareshi,
Gayamasa nace mu Gayamasa ,
(Back to chorus)

Stanza
Da inaaa, Dogara ga mutum,
Da nasa yardana ga mutum,
Yanzu nagane cewa mutum ba abin do garaba,
Shiyasa nadawo ga ahaiya mai taimakona.
Tah!! Ban aza cewa Yesu zaya ansa mani ba,
Danagane ya amsa wa Iliya Addua da Wuta,
Shiyasa ai nadawo gareshi Shine mai taimakona,
Kowa yadawo gareshi zai sami ceto.
Kowa yakomo kowa Yakomo..
(Back to Chorus)

Inter lude…
“Other people put there trust, in there own wisdom, and other put there trust in man made god, our trust in in u Ahaya,I give it all to u,

Bridge;
All parts ; Gayamasa
Lead ; Damuwan ciwo
All parts ; Gayamasa
Lead ; Rashin Lafiya
All parts ; Gayamasa
Lead ;kai tsanani
All parts ; Gayamasa
Lead ; Radadin Duniya
All parts ; Gayamasa
Lead ; Damuwa kullum
All parts ; Gayamasa
Lead ; Rashin lafiya
All parts ; Gayamasa
Lead ; Ko Rashin Aure ne
All parts ; Gayamasa
Lead ; Nace Gayamasa
All parts ; Gayamasa
Lead ; Yesu yana ji
All parts ; Gayamasa
Lead ; Yana Ganinka
All parts ; Gayamasa
Lead ; kunnensa bude
All parts ; Gayamasa
Lead ; nace Gayamasa
All parts ; Gayamasa
Lead ; kowa Gayamasa
All parts ; Gayamasa
Lead ; Banana Gayamasa
All parts ; Gayamasa
Lead ; yara da manya Gayamasa
All parts ; Gayamasa
Lead ; Aunty na Gayamasa
(Back to chorus till fade)


STOP!!!
Want To Promote Your Song?

Share via
Copy link